Rahotanni sun ce akwai wasu kabila a Arewacin ƙasar nan da iyaye suke bibiyar budurcin yaran su mata mako-mako idan sun dawo gida daga makaranta ko unguwa don kada a sami matsala, manufar hakan shi ne bibiyar budurcin yaran su saboda kaucewa kalubalen tabarbarewar tarbiyya da ƙoƙarin tabbatar da cewa yaran su sun kai budurcinsu gidajen auren su.
Shin ya kuke ganin wannan tsarin?


0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku