Sabon film din jaruma @Rahma_sadau mai taken ALOT LIKE LOVE wanda ya futa a manhajar @NetflixNaija ya dane gurbi na biyu a jadawalin finafinan da al'umma suka fi kalla yanzu a Nigeria.
Jarumar kullun tauraruwar ta kara haske take a fagen finafinai.
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN


0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku