Daga: Marwah M Bello
Uwa tagari tushen tarbiya
Allah ka qara daukaka matsayin Sheikha Mahmah Zainab Ja'afar Mahmud a duniya da lahira.
Tabbas samun irinta a dai dai wannan lokacin wata babbar ni'ima ce daga Allah, mussaman ga iyaye mata da 'ya'ya mata, alkhairinta da kyawawan manufofinta ba zasu qirgu gare mu ba. Alhamdulillah ya Rabb ka yawaita mana irinta a duniyar musulunci.
Ya Hayyu ya Qayyum ka qara mata Imani, lafia da ikhlasi, ya ubangiji ka tsare mata imanin ta da mutuncin ta..
Ya Rabbiy ka shirya mata zuri'arta gaba daya kasa su dauko kyawawan hali irin nata dana mahaifin ta..
Ubangiji ta'ala ka jaddada rahamarka ga sheikh Ja'afar Rahimahullah, ya Allah ka cika qabarin Malam da haske da farin ciki da yalwa da aminci Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
Allah kai ne shaida ina qaunar wannan baiwar taka (masoyiyarka) saboda Allah
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN

0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku