DUK LOKACIN DA DUNIYA TAYI MAKA KUNCI TUNA MA'ABOCIN WANNAN KISSA

KDK Hausa


LOKACIN DA DUNIYA TAYI MAKA KUNCI TUNA MA'ABOCIN WANNAN KISSA!!

'Uba ne ga Yaya guda 7 uku maza hudu mata.
Danshi na farko ya rasu shekarunsa biyu da rabi.
Dansa na biyu ya rasu shekararsa daya da Rabi.
Dansa na uku ya rasu watanninsa goma sha bakwai.

Yarsa ta farko tayi aure kuma ta rasu da shekara 28
Yarsa ta biyu tayi aure ta rasu da shekaru 21
Yarsa ta uku tayi aure ta rasu da shekara 27

Yarasa dukka yayansa daga maza har mata.
Alqasim, Abdullah da ibrahim.
Da zainab da ruqayya da ummu kulsum.
Babu wacce tarage har bayan rasuwarsa sai fadima.

Lokacin da wani ibtila'i ko bakinciki suka tareka akan wata hanya tuna ma'abocin wannan kissa.
Shin ko kasan ma'abocinta?

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 


0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku