'Yadda Na Rasa Maryam Bayan Mun Yi Alkawarin Aure Da Ita' - wani matashi

KDK Hausa


'Yadda Na Rasa Maryam Bayan Mun Yi Alkawarin Aure Da Ita'

Daga Sirajo Sani, Sokoto

Wannan ita ce nake burin aure. An yi mana baiko a cikin watan Agustar 2022. Mun hadu a jami'ar Usmanu Danfodio Sokoto, Ina aji hudu a sashen tarihi, yayin da ita kuma take aji daya a fannin ilmin lissafi.

Mun yi alkawarin idan Allah ya nuna min na gama hidimar kasa za mu yi aure, na gama lafiya a jihar Nasarawa, na dawo gida. Ita kuma Allah ya yi mata rasuwa.

Ban san yadda zan kwatanta rashin ta a gare ni ba. Saidai na bar wa Allah komai domin shine mai cikakken iko. Allah ya gafartawa Maryam Ibrahim ka ya yi mata rahama.

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 


0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku