Yadda Kasuwar Kwadi Ke Ja A Jigawa

KDK Hausa


Yadda Kasuwar Kwadi Ke Ja A Jigawa

Kalli wasu daga cikin hotunan da suke nuna yadda hada-hadar cinikayyar kwaÉ—i ke wakana a kasuwar kwaÉ—i dake Hadejia, jihar Jigawa.

Daga Abubakar Shehu Dokoki








Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 



Masarautu Hudu Da Muka Nada A Kano Mahadi Ka Ture, Kuma Mahadin Bai Bayyana Ba, Cewar Ganduje




Martanin gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ga Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, akan batun masarautu, ya ce sabbin masarautu huÉ—u zama daram dam mahadi ka ture, kuma Allah ba zai kawo mahadin ba.

Kazalika, Gwamna Ganduje ya faɗi hakan ne da yake jawabi a taron bikin ranar ma'aikata, wadda gamayyar ƙungiyoyin ƙwadagon jihar Kano suka shirya.

Daga Anas Saminu Ja'en







Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 

0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku