An gano wata matashiya mai suna Fatima Dahiru 'ar asalin jihar Kano da ke horar da matasa maza wasan kwalln kafa.
Izuwa yanzu dai ita kadai ce mace da aka sani da ke wannan aikin.
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN
ARZIKI YA CI UBAN NA DA: A. A Rano Ya Ƙaddamar Da Sufurin Jiragen Sama A Nijeriya
Kamfanin Sufurin Jiragen Saman Hamshakin Ɗan Kasuwar Nan Alhaji Auwalu Rano Ya Ƙaddamar Da Fara Sufurin Jiragen Sama Na AA Rano Air, Wanda Zai Dunga Zirga-zirga Anan Cikin Gida Najeriya A Filin Sauka Da Tashin Jiragen Saman Malam Aminu Kano Dake Kano Yau Lahadi.
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN







0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku