Yau Tsohon Shugaban Ƙasa, Umaru Musa 'Yar'Adua Ke Cika Shekaru 13 Da Rasuwa
Daga Anas Saminu Ja'en
A yau Juma'a 5 ga watan Mayun 2023 ne tsohon shugabar Najeriya Marigayi Umaru Musa Ƴar'Adu'a, adalin mai kishin talawa ya cika shekaru goma 13 cif da rasuwa, Allahu Akbar shekara kwana.
Tabbas an yi babban rashi a Najeriya, Allah ubangiji ya jiƙan sa ya kai rahama kabarin sa ya yafe masa kurakuran sa, tare da mu da sauran magabatan mu, Amin Ya Allah.
Shin da me za ku fi tunawa da Marigayi Umaru Musa Yar'Adua?
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN

0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku