kamfanin man fetur na Ɗangote da ake so.....

KDK Hausa


Wannan shine katafaren kamfanin man fetur na Ɗangote da ake so a abude a A ranar 22 ga watan Mayu ne ake sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai isa Legas domin kaddamar da matatar man Dangote.

 Bashir Ahmad, mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin sadarwa na zamani, ne ya sanar da hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter ranar Lahadi.

 “Kokarin da Gwamnatin Tarayya ta yi na ganin Najeriya ta dogara da kanta wajen tace danyen mai a cikin gida domin ceton karancin kudin kasar waje da ake amfani da shi wajen shigo da albarkatun man fetur ya samu karbuwa ganin yadda matatar Dangote ta gina ganga 650,000 a kowace rana, babbar jirgin kasa guda daya a duniya. Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da matatar man fetur a ranar 22 ga Mayu, 2023," a cewar sanarwar.

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN


0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku