Hotuna
Yadda tayar jirgin kamfanin sufurin Max Air ya fashe bayan ya sauka a filin jirgin saman Abuja. Sai dai an tabbatar da cewa babu abin da ya samu fasinjojin jirgin.
Yadda Fasinjojin Jirgin Max Air Da Ya Taso Daga Yola Zuwa Abuja Suka Tsallake Rijiya Da Baya, A Yayin Da Tayar Jirgin Ya Fashe Tare Da Kamawa Da Wuta, A Lokacin Saukar Su A Filin Jirgi Na Abuja
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN
A. A Rano Ya Ƙaddamar Da Sufurin Jiragen Sama A Nijeriya
Kamfanin Sufurin Jiragen Saman Hamshakin Ɗan Kasuwar Nan Alhaji Auwalu Rano Ya Ƙaddamar Da Fara Sufurin Jiragen Sama Na AA Rano Air, Wanda Zai Dunga Zirga-zirga Anan Cikin Gida Najeriya A Filin Sauka Da Tashin Jiragen Saman Malam Aminu Kano Dake Kano Yau Lahadi.
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN








0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku