Jaruma Fati Muhammad ta faɗa hannun ƴan wala-wala

KDK Hausa


Jaruma Fati Muhammad ta faɗa hannun ƴan wala-wala

Jarumar Kannywood Fati Muhammad, ta tsinci kanta cikin wata sarƙaƙiya bayan an haɗa baki an yaudare ta.

Wani ɗan uwan jarumar ne dai ya zo mata da labarin cewa an mata sammu shiyasa abubuwa suka kwaɓe mata, zai haɗa ta da wani malami domin ya ba ta taimako.

Ashe da ɗan duniya zai haɗa ta inda suka ba ta sinadarin gusar da hankali ta sha a matsayin rubutu. Tana sha kuwa hankalinta ya yi gushe, suka yi awon gaba da motar ta.

Magana dai har ta kai ga kotun shari'ar musulunci a Kano, ana fafata shari'a.

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 

📷 Fatymuhd (Instagram)

0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku