Idan Namiji bayi son ki kawai ki yi Haƙuri - Nusaiba Tasi'u

KDK Hausa


Idan Namiji bayi son ki kawai ki yi Haƙuri, ki je ki samu wanda yake sonki. Sabo da za ki sha Wahala ne Namiji bai iya Ƙin abu ba, haka kuma bai iya Son abu ba.

Duk wani Nacin da za ki Masa, ko ki yi ta Binsa bai san kina yi ba, haƙurin nan da Addu'ah dai shi ne kawai Mafita a gare-ki. 
Idan kuma kika Matsa masa lallai to duk Walaƙancin da zai biyu Baya to fa ke kika saya da Kuɗin-ki. So ba a Tirsasa wa Zuciyar Mutum. 
Wadda wannan kuma Gaskiya ne Wallahi. 

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 

0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku