Ba mu yi tunanin za mu tsira ba' - daliban da suka dawo

KDK Hausa


Mun yi farin cikin dawowa gida Najeriya Cewar Dalibai masu karatu a kasar Sudan' - rukunin farko na 'yan Najeriya da suka makale a Sudan sun isa Abuja a daren jiya.

Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta gwagwaje É—aliban Sudan da kudi Naira dubu 100,000 ko wanne dalibi daya, tare da basu katin kira na Naira 25,000 hade da datar browse 1.5. a cikin wayoyinsu.

Ba mu yi tunanin za mu tsira ba' - daliban da suka dawo sun ba da labarin halin da su tsinci kansu a cikin a kasar Sudan,

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 




Wani ɗalibi ya cinye ayaba mai darajar fiye da naira miliyan 55 da aka saƙale a gidan adana kayan tarihi a Koriya ta Kudu.

Noh Huyn-soo ya ce ya cinye ta ne saboda yana jin yunwa kasancewar bai karya ba.

Bayan ya cinye ayabar da aka sayar kan dala $120,000 a 2019, sai ya rataya ɓawonta a jikin bangon da ya ɗauka.

Gidan tarihin ya ce ya maye gurbin ayabar da wata daban.

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 


0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku