An zargi Kamfanin Jaridar Tambarin Hausa da satar suna....

KDK Hausa


An zargi Kamfanin Jaridar Tambarin Hausa da satar suna -

Shugaban kamfanin Jaridar Tambari ya Bukaci Gidan TV na AMASIS wanda aka fi saninsu da Tambarin Hausa TV su dakatar da amfani da sunan Kamfanin kafin ya maka su a gaban kotu. 

Wani matashin Dan Jarida a Jihar Nasarawa Kuma Sakataren kungiyar Ƴan Jaridu na (Arewa Online Journalist From). Ya bada mako guda akan Gidan Talabijin na Tambarin Hausa TV data gaggauta sauya sunanta domin wannan sunan na Tambarin Hausa ba ita ce da mallakinsa ba. 

Tambarin Hausa Tv mai tasha a YouTube da Jaridar Tambari Shike da mallakin su. Malam Umar El-faruk Ya bukaci gidan Talabijin na Tambarin Hausa su sauya sunan tashar su kafin ya maka su a gaban kuliya. Ci gaba da amfani da wannan suna tamkar satar fasaha ne, domin yana da Rajista DA Gwamnatin Tarayya.

mamalakin Kafar Gidan Talabijin na Tambarin Hausa ya ce suna masa amfani da sunan kafarsa ne. Wanda hakan ya sabawa tsarin dokar kasa. Yana mai basu shawara da su gaggauta sauya sunan tasharsu tun kafin ya maka su a gaban kotu. 


Domin karin bayani danna 👉 WANNAN

0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku