An haifi wata jariri a Hong Kong wanda aka samu tana dauke da Juna-biyu
Salisusia1May 10, 20230
Comments
KDK Hausa
An haifi wata jariri a Hong Kong wanda aka samu tana dauke da tagwaye. Yanayin jaririyar, wanda aka fi sani da tayin-in-fetu, yana da wuyar gaske ne, yana faruwa a kusan 1 kawai a cikin kowace haihuwa 500,000.
0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku