Ya Yi Zaman Tsawon Shekaru Biyu A Kano Don Yin Ido Hudu Da Aisha Humaira

KDK Hausa


Ya Yi Zaman Tsawon Shekaru Biyu A Kano Don Yin Ido Hudu Da Aisha Humaira

Abubakar Adamu ya maida sunansa zuwa 'Na Humaira' sannan ya yi tsawon shekara biyu da zuwansa Kano Gidan Dan Asabe sabida ya gana Aisha Humaira. Inda bayan zuwan nasa Kano daga Jigawa ya soma 'yan aikace-aikace domin ciyar da kansa har zuwa lokacin da burin nasa na ganin jarumar finafinan Hausan ya cika.

Bayan sun hadu cikin Azumi ne suka yi wannan hoton.

Yanzu za mu iya cewa burin Abubakar wanda dan asalin jihar Jigawa ne ya cika bayan ya ido hudu da abar kaunar tasa.

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 



An daura auren Zakari Sule, dan gwamnan Jihar Nasarawa Abdullahi Sule da amaryarsa Alysa a Jihar Texas na Amurka a ranar Asabar.

Gwamna Abdullahi Sule da wasu yan uwan ango sun halarci daurin auren.

Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 


0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku