Nifa Na Gaji Da Soyayya Ayi Min Auren Dole, Inji - Jamila Ibrahim

KDK Hausa


ALLURA CIKIN RUWA: Nifa Na Gaji Da Soyayya Ayi Min Auren Dole, Inji Jamila Ibrahim (Home Of Solace)

Shahararriyar shugabar ƙungiyar nan ta kafar sada zumunta wato 'HOME OF SOLACE' Jamila Ibrahim ta bayyana cewar, sam bata ji daɗi ba da iyaye suka daina yin auren dole.

Ta ƙara da cewar; "Nifa na gaji da soyayya ayi min ta dolen, kullun kalmar bata wuce I love you." Inji ta

Sai dai mutane da dama ne sukayi ta bayyana ra'ayoyinsu akan wannan batu nata, inda wasu suke cewar ta sauƙaƙa ta gani idan ba'a aureta ba, wasu matan kuma suka bayyana cewar suma sunyi na'am da wannan ra'ayi nata.




Domin karin bayani danna 👉 WANNAN 

0 Comments

Ku Fadi Ra'ayinku