Na shi ga cikin yanayi bakin ciki da jimami, bisa labarin Rasuwar Marigayi Musa Gwadabe.
Alhaji Musa Gwadabe ya kasance Dan kishin kasa kuma dattijo, Dan siyasa Mai akida Dake muradun ci gaba. Yan siyasa, mussmman ma wadanda ya horar hakika zasu Yi kewar sa.
A madadin iyali na da tawaga ta Ina Mika sakon ta'aziyya ta ga iyalai da Yan uwa bisa wannan babban rashi. Kuma Ina addu'ar Allah Ya jikan sa da Rahama. - Atiku Abubakar
Domin karin bayani danna 👉 WANNAN

0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku