Wasu Mutane da yawa sun mutu sakamakon fashewar wani a abu a jihar Rivers ta Nijeriya
Yan da Fashewar wani abu ta afku da sanyin safiyar yau Juma’a a Rumuekpe da ke karamar hukumar Emeoha ta jihar Rivers, inda mutane da dama, da su ka hada da mata da yara da kuma motoci su ka kone kurmus yayin gobarar.
Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa, kungiyar ta NAN, ya ruwaito cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe biyu na dare a wani wurin da ake hako danyen mai a wurin.
Daga Jami’ar hulda da jama’a na jihar Rivers, DSP Grace Iringe Koko da ta tabbatar da faruwar lamarin a Fatakwal, A fadar ta ce amma har yanzu ba a tantance adadin wadanda suka mutu ba.
Nacewa Na kira DPO ya ce zai zagaya da tawagarsa tana sintiri sukayi ya dawo wuri na. Ku jira kawai in samu cikakkun bayanai, inji ta a cewar ta.
Kungiyar NAN ta tattaro cewa fashewar ta afku ne a yayin da wata motar bas da tazo dauke da danyen mai ta yi bindiga, yayin da ta ke barin wurin zuwa wata matatar mai ta haramtacciyar hanya a yankin a garin na River

0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku