Jami’an hukumar FRSC sun ceto wadanda hatsarin ya rutsa da su a hanyar Abuja zuwa Kaduna a ranar Juma’a.
Hadarin ya rutsa da tireloli biyu da wata motar bas ta kasuwanci.
Kuciga da bibiyar domin ingantattun labarai da-dumi dumin su muna Godiya.
KDK Hausa









0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku