Yadda Sakamakon Zabe zai Kasance
Hasashen Yadda Sakamakon na Zaben muke ganin Shugaban Kasa Na Jihohin Nijeriya Zai iya Kasance na 2023Jihohin da muke tunanin Atiku Abubakar zai lashe zabe ta
- Adamawa
- Gombe
- Yobe
- Bauchi
- Borno
- Katsina
- Kaduna
- Jigawa
- Zamfara
- Sokoto
- Kebbi
- Delta
- Akwa Ibom
- Bayelsa
- Cross Rivers
- Niger
- Nasarawa
Jihohin da muke tunanin Peter Obi zai lashe zabe ta
- Anambara
- Imo
- Abia
- Ebonyi
- Enugu
- Abuja
- Benue
- Jos
- Taraba
- Abuja
- Rivers
Jihohin da muke tunanin Tinubu zai lashe zabe ta
- Lagas
- Oyo
- Ondo
- Ekiti
- Osun
- Edo
- Kwara
- Kogi
Jihohin da muke tunanin Kwankwaso zai lashe zabe ta
Kano
A inda Jihar Kano ce kadai ke nuni wadda muke tunanin Kwankwaso ne zai lashe zabe ta.
A Wannan gaba ne ko hashena ne, nayi hasashen ne duba da al umma yadda sakamakon da yake fitowa a kowace jiha da karamar Hukumar. Amma babu mamaki sauyi yazo a wasu guraran ko jihohin.
A Nan bada dadewa ba aka Hukumar INEC za ta fara fitar da sakamakon jihohi kada mutum ya damu da hakan don an fara fito da sakamakon jihohin da dan takararshi bai lashe zabe ba a Najeriya, Insha'Allahu kamar yadda aka saba duk zabe anabi daki daki ne har akai ga karshe.
Idan har akasamu wannan hasashen namu ya tabbata Mai girma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar shi zai lashe zaben Najeriya da rinjayen Kuri'u masu yawan a zaben Najeriya da gaske.
An Tafi hutu har zuwa karfe shida na yamma lokacin ne za a dawo domin fara sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar gadan-gadan.

0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku