Shagalin bikin Dady Hikima Abale da Amaryar sa maryam elfaruq Vidéo
Dawayya, mahaifiyar daya, ta taba yin aure kuma ta daina yin wasan kwaikwayo bayan auren. An bayyana cewa bayan ta haihu, auren ya yi karo da ita, inda ta sake yin fim a masana’antar shirya fina-finai.
Da take jawabi bayan daurin auren, Dawayya ta ce ta ji gamsuwa kuma ta yi addu’a ga sauran matan da su samu mazajen aure irin nata.
Jaruman Kannywood da suka halarci bikin sun hada da Adamu Sani, Auwalu Isma’il Marshal, Sani Sule Katsina, Baba Ƙarami, Ado Ahmad Gidan Dabino, Alhassan Kwalle, Alhaji Musa Maikaset, Nura Hussaini, Salisu Officer da dai sauransu.

0 Comments
Ku Fadi Ra'ayinku